YAƘIN GABAS TA TSAKIYA: Iran ta kashe ‘yan Isra’ila 2 bayan harin da ya jawo mutuwar Larijani
Ƙasar Iran ta sha alwashin ɗaukar fansa bayan kashe manyan jami’an gwamnatin ƙasar, Ali Larijani da Gholamreza
Ƙasar Iran ta sha alwashin ɗaukar fansa bayan kashe manyan jami’an gwamnatin ƙasar, Ali Larijani da Gholamreza
Ƙasashe da dama sun yi watsi da kiraye-kirayen shugaban Amurka Donald Trump wanda ya nemi ƙasashe su mara masa baya
Waɗannan abubuwa ne da suka jawo damuwa sakamakon wannan yaƙi da ke ƙoƙarin ta’azzara ya shafi wasu ƙasashe. Shugaban Amurka,
Ana ci gaba da samun muhawara a ciki da wajen Amurka kan dalilin shiga wannan yaki da kuma illolinsa ga ...
Wannan yaƙi na Iran da Isra’ila da Amurka ya jawo mutuwar mutane sama da 1,400 a Iran da wasu da ...
Ta ƙara da cewa a ranar 14 ga Maris kaɗai, an tare makamai masu linzami guda 9 da jirage marasa ...
Rundunar sojin Amurka ta ce jirgin ya faɗi ne a ranar 12 ga Maris yayin wani aiki mai suna Operation ...
Duk da iƙirarin da Amurka ta yi, wata ƙungiya mai alaƙa da Iran ta ce ita ta harbo wancan jirgi ...
Lebanon ta ce sama da mutane dubu ɗari biyar ne sun rasa gidajensu a mako 1 da aka yi ana ...
Mai magana da yawun kwalkwatar tsaro ta Khatam al-Anbiya da Tehran ne ya bayyana haka wanda ya ce Amurka ba ...