Amurka ta kama jirgin ruwan dako na Iran bayan ya shige ta Strait-Hormuz
Wannan sanarwar na zuwa awanni bayan da Trump ya yi barazanar kai wa Iran ɗin hari kan kadoji da tashohin ...
Wannan sanarwar na zuwa awanni bayan da Trump ya yi barazanar kai wa Iran ɗin hari kan kadoji da tashohin ...
PREMIUM TIMES ta rawaito cewa Amurka da Iran sun yarda da yarjejeniyar zaman lafiya ta mako biyu a ranar Talata ...
Kuwait ta tabbatar da cewa hare-haren sun lalata wasu muhimman ababen more rayuwa, ciki har da tashoshin wutar lantarki da ...
Firayim Ministan Italiya, Giorgia Meloni, ta gana da Yariman Saudiyya Mohammed bin Salman domin tattauna taimakon tsaro da
Hare-hare kan manyan cibiyoyin mai da iskar gas a kasashe hudu na yankin sun kara tsananta tasirin tattalin arziki a ...
“Wannan abun da ke faruwa yanzu ya tabbatar mana da cewa ba ja da baya a maganar mallakar makamin nukiliya ...
Mahukunta a Isra’ila sun nuna shirin tura dakarun soja ta ƙasa zuwa cikin Lebanon tare da faɗaɗa iyakar ƙasar zuwa ...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce, Isra’ila za ta yi “murna sosai” da idan ta yi nasarar cimma yarjejeniyar zagaita ...
Wani jirgin sojin sama na Qatar ya fadi a cikin ruwa yayin aiki na yau da kullum, inda mutane shida ...
Idan aka yi la’akari da yadda ake kirgawa, wannan na iya wadatar da kasuwa na tsawon kwanaki 10 zuwa makonni ...