WATA SABUWA:El-Rufai ya ce ya samu Iko daga dokar Jihar ya kama matasan Arewa da suka ba Igbo wa’adin 1 ga Oktoba
Gwamna El-Rufai ya fadi haka ne a wata takarda da kakain fadar gwamnatin Samuel Aruwan ya saka wa hannu a ...
Gwamna El-Rufai ya fadi haka ne a wata takarda da kakain fadar gwamnatin Samuel Aruwan ya saka wa hannu a ...
Mai martaba sarkin Zazzau ya ce gina kamfanin sarrafa abincin kaji a Zariya zai samar wa mutane da dama aikin ...
Mahajjata hudu ne suka rasu a Makka daga jihar Kaduna.
Jihar Kaduna dai itace jiha ta farko da ta fara yin asusun gwamnati na bai daya wato TSA.
Ya ce gwamnatin ta yi haka ne saboda ta samar wa mutanen jihar da tsaro.
" Mutumin da ya ke gadara da shine yayi sanadiyyar mutuwar tsohon shugaban kasa Yar'Adua zai iya yin Komai.
Jam’iyyar ta sanar da haka ne a taron gangami na jam’iyyar da tayi jiya a garin Kaduna.
Da alama dai an shirya tsakanin Sule Hunkuyi da El-Rufai
" Da ma can Aisha ba ta tare da Buhari, saboda haka abin da ta fada bai bani mamaki ba.
"Muna da wata kungiyar masoya Buhari wanda ya hada da wasu gwamnoni da ministoci kuma tuni mun fara shirye-shiryen ganin ...