Mutane 14 ne aka kashe a wata sabuwar hari da aka kai kudancin Kaduna
An kai hare-haren ne a cikin daren jiya zuwa safiyar litinin din nan.
An kai hare-haren ne a cikin daren jiya zuwa safiyar litinin din nan.
Jam’iyyar ta ce ta yi hakanne domin hada kan ‘ya’yan jamiyyyar a jihohin da ake da matsaloliJam’iyyar ta ce ta ...
Kashim Shettima ya fadi hakanne Yau a taron tunawa d amarigayi Janar Murtala Mohammed.
Gwamnan yace duk wadanda suke aikata wannan aiki ba sa kyauta ma jihar
Ta kara da cewa ma’aikatan hukumar su koma manyan hanyoyi kamar yadda take a dokat kasa.
Mazauna unguwan Rigasa sun yaba wa gwamna Mal. Nasiru El-Rufai akan wannan kokari da yakeyi a jihar musamman a wannan ...
Nelson Paul, Bulus Jatau, Adamu Umar, Mohammed Jori, Abubakar Mohammed, da sauransu ne aka Kama.
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya zargi tsohon mataimakin shugaban kasan cewa ba zai iya zuwa kasar Amurka din ba ...
Gwamnonin da sarakunan Arewacin Najeriya ne suka halarci taron da ya gudana yau litinin a garin Kaduna.
Ya roki jama'a da a zauna lafiya da juna domin samun cigaba mai dorewa.