Za a bude sashen Jami’ar Kaduna da aka rufe a kudancin jihar
Gwamnatin jihar Kaduna ta rufe sashen jami'ar dake kudancin Kaduna din ne saboda rikicin da akayi ta samu a yankin ...
Gwamnatin jihar Kaduna ta rufe sashen jami'ar dake kudancin Kaduna din ne saboda rikicin da akayi ta samu a yankin ...
Kasimu Yero ya rasu ne a gidansa dake Kaduna.
Yace idan har ma El-Rufai zai yi takara a 2019, to iya ruwa fidda kai.
A watan da ya ga bata ne gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da kafa wani sashe na jami’ar jihar a ...
Akalla mutanen 33 suka rasa rayukansu a rikicin Kajuru wanda mafi yawansu Fulani ne.
Kwamishinan Ilmin Kimiyya da Fasaha na jihar, Andrew Nok ne ya bayyana haka ranar Alhamis.
Kwamishinan ilimi na jihar Andrew Nok ya ce gwamnatin ta fara raba kujeru 90,000 ga wasu makarantun.
Uba Sani ya ce ana nan an ci gaba da bincike akan haka.
Kwamishinan ya ce gwamnati za ta karo wadannan na'urori domin rabawa sauran makarantun jihar.
Daga karshe Ganduje ya sa hannu akan wasu dokokin da aka gyara wanda ya hada da dokar jami’ar kimiya da ...