Gwamnatin Jihar Kaduna ta rusa gidan Inuwa AbdulKadir
Hukumar kula da tsara birani na jihar Kaduna ne ta rusa gidan Inuwa Abdulkadir yau a garin Kaduna.
Hukumar kula da tsara birani na jihar Kaduna ne ta rusa gidan Inuwa Abdulkadir yau a garin Kaduna.
“ Idan baka da maganin rigakafi ka ce baka da ci, sai kaje ka nemo wa mutanen jihar ka kawai.” ...
Daliban sun dauki tsawon awoyi uku suna zanga-zangar da ya jawo kusan rufe titin Tafawa Balewa da ke cikin Kaduna.
Shehu Sani ya fadi hakanne a karamar hukumar Chikun lokacin da yake ganawa da shugabannin karamar hukumar.
“ Ina da yakinin cewa samun nasarar kasar nan zai yiwu ne idan har muka yi hakan zagaye da Buhari ...
El-Rufai yace wasu ne kawai da suke adawa da shi saboda matukar soyayya da yake nuna wa Buhari ke yi ...
El-Rufai yayi hakan ne domin mutane su ga kamar abin kirkine yayi
Masarauta 150 suka halarci taron domin samun matakan da za su shawo kan matsalar mutuwan uwaye mata da yara da ...
Jirgin sama na Ethopian Airlines ne kawai ta yarda ta yi amfani da filin jirgin saman Kaduna din.
El-Rufa' I ya ce bayan an gudanar da bincike akan hakan gwamnati ta maka Maikori a kotu.