Yadda El-Rufai zai iya korar dakikan Malamai 22,000 a shari’ance, inji lauya
Ya kamata a jinjina wa gwamnan Kaduna ne na tsangwama ba.
Ya kamata a jinjina wa gwamnan Kaduna ne na tsangwama ba.
Akalla mutane sama da 600 ne suka fadi ra’ayinsu kan wannan shiri na gwamnati.
Za a rufe karba ranar 23 ga watan Nuwamba.
Wasu daga cikin amsoshin abin takaici ne.
" Koran malamai 21,000 rashin tausayi ne sannan kuma hakan kololowa ce na rashin tunani.
El-Rufai yace wannan abu anyi don 'ya'yan talakawa ne saboda haka 'NUT' baza su ba gwamnatin sa tsoro ba.
Kungiyar Malamai NUT a jihar Kaduna ta sanar cewa za ta shiga yajin aiki daga ranar 23 ga watan Nuwamba.
A makarantar Firamaren, malamai sun kora kananna yara 'yan shekara 3 zuwa bakwai kan tituna domin taya su yin zanga-zanga.
Za a duba wadanda suka Kai kuka Kan sakamakon jarabawar.
Gwamnati za tayi amfani da kudin wajen gyara manya da kananan tituna dake jihar.