RIKICIN APC: ‘Yan takaran Kansiloli da suka fadi zabe a Kaduna sun yi zanga-zanga
'Yan takaran sun nuna rashin jin dadin su.
'Yan takaran sun nuna rashin jin dadin su.
An rika zargin wani gwamnan Arewa a cikin wannan kulle-kulle, duk da dai bai fito ya furta ba.
Mutanen gari sun koka da ayyukan masu garkuwa a yankin.
maharan sun dira cikin kauyen inda suka rika bi gida-gida su na harbin jama’a.
Za a gina Otel a titin Muhammadu Buhari.
Abin fa ba ya misaltuwa yanzu.
Wannan al'amari ya tada wa mutanen garin Birnin Gwari hankali matuka.
Uba Sani ya karyata wannan zargi da ake masa, sannan yace ko sanin wannan matashi bai yi ba.
Matasan sun zargi limamin cocin mai suna Steven Shittu da yin amfani da shi wajen aikata tsafi.
Jami'an tsaro sun ce basu san inda yake ba.