Yadda Gwamnonin APC suka kusa ba hammata iska a wurin taro
Gwamnonin sun tattauna batun ‘yan takarar shugabancin jam’iyyar na kasa, inda a kan tattauna na su batun ne taron ya ...
Gwamnonin sun tattauna batun ‘yan takarar shugabancin jam’iyyar na kasa, inda a kan tattauna na su batun ne taron ya ...
An maka El-zakzaky kotu ne a daidai lokacin da mabiyan sa ke ta kara tururuwa a Abuja, su na zanga-zangar ...
El-Rufai ya yi wannan jawabi ne a wurin kaddamar da ‘yan bijilante a Kaduna.
Sanata Shehu Sani daga jihar Kaduna ya maka Gwamnan jihar Nasir El-Rufai a Babbar Kotun Jihar.
An ba da baburan ne domin ci gaban ma'aikatan kiwon lafiya na jihar.
Gobarar ya kone wasu sassan hukumar zaben sai dai har yanzu ba a fidda rahoton irin hasaran da akayi
Ba a fadi sanadiyyar tashin gobarar ba.
El-Rufai ya yi tafiyar sa bai ce wa kowa komai ba.
Za ayi taron jam'iyyar nan da watan Yuni.
Nasir El-Rufai ya tabbata an yi wa ya'yan sa wannan alluran rigakafin.