ZABEN KANANAN HUKUMOMI: El-Rufai ya yi kira ga deliget da su zabi ‘yan takara Nagari
Duk wanda yaci shine dan takarar gwamnati.
Duk wanda yaci shine dan takarar gwamnati.
Hakan bai yi musu dadi ba inda suka yi ta fakon limamin amma basu sami sa'an kai ga shi ba.
Harin bai tsaya nan ba har da wasu yan banga basu tsira ba.
" Na shawarci ‘ya’yana da su hakura su ga wannan abu da ya same su a matsayin gwaji ne daga ...
A wasikar ficewa daga jam'iyyar APC da Haruna yayi, ya fadi cewa ya mika wa mazabar sa wasikar ficewar.
Malamai 27,000 za a horas.
Daga karshe ya yi kira ga kwamitin isar da sakon sa ga uwar jam’iyyar.
" El-Rufai jarumi ne mai kishin talakawa, babu abin da za muce masa sai dai Allah ya maimaita mana." Inji ...
Tinubu ya je wasu jihohin da ake ganin cewa tutar APC ta kama wuta sosai kamar jihohin Kano da Kaduna.
Shi ko dama can Sanata Shehu Sani, sun dade suna gwabzawa da gwamna El-Rufai. Tun tuni dama ba a ga ...