Majalisar Dinkin Duniya ta koka da harin Birnin Gwari
A wannan hari na baya-bayan nan, mahara sun kashe akalla mutane 58 a harin, yayin da wasu kuma da dama ...
A wannan hari na baya-bayan nan, mahara sun kashe akalla mutane 58 a harin, yayin da wasu kuma da dama ...
Mutanen Birnin Gwari sun bayyana cewa ziyarar gwamna El-Rufai garin su abin a jinjina masa ne.
Samar da tsaro na daga cikin shiri mafi muhimmanci ga wannan gwamnati, don haka ba za a lamunci wasu tsiraru ...
A bukin wanke sabbin masu canza shekar da akayi a garin Zonkwa, karamar hukumar Zangon Kataf, tsohon shugaban jam'iyyar PDP, ...
Wannan abu da yake faruwa a Birnin Gwari, ya zama abin tashin hankali matuka. domain kuwa babu dare babu rana.
A yau babu makiyan talakawan mutanen jihar Kaduna kamar Sule Hunkuyi, Shehu Sani da Danjuma Laah.
Wannan na'ura nuni ne cewa lallai muna tare da jama'a sannan kowa ya yi zabe, abin da ya zaba zai ...
Maharan sun kutsa a cikin dajin da mahaka ma’adinan ke aiki can kusa da tsohon garin Birnin Gwari.
Zabe kawai muke jira ta zo mu to wa El-Rufai ruwan kuri'u.
Tun da Shugaba Muhammadu Buhari ya hau mulki gwamnoni ke fama da buga-bugar kasa biyan hakkin ma’aikata.