Bayan kammala bayyana sakamakon zaben Kaduna, El-Rufai ya ba Ashiru ratan kuri’u sama da 230,000
Bayan kammala bayyana sakamakon zaben Kaduna, El-Rufai ya ba Ashiru ratan kuri'u sama da 230,000
Bayan kammala bayyana sakamakon zaben Kaduna, El-Rufai ya ba Ashiru ratan kuri'u sama da 230,000
PDP ta ta ce ba za ta karbi sakamakon zaben da aka tabka magudi ba.
El-Rufai , Ashiru sun yi wa juna mummunar Kayi a mazabun su
Haka ya shaida wa manema labarai bayan ya jefa kuri’ar sa da karfe 8:30 na safe, a rumfar zaben sa ...
Jam'iyyar PDP ta zargi El-Rufai da rabawa malamai Kudi domin yi masa Kamfen a Kaduna
Yadda El-Rufai, Ashiru za su fafata ranar Asabar, mai rabo ka dauka
Kowa dai a cike yake yana jiran Allah ya kaimu ranar Asabar ya zabi wanda ya ke so.
Bisa ga sakamakon, Buhari ya lashe kananan hukumomi 15 cikin 23 a Jihar.
Duk wanda ya fito zanga-zanga a Kaduna, zai yabawa aya zaki
El-Rufai sai da yayi awa hudu cur a Kan layi kafin a ka kai kansa ta kada kuri'a.