ZABE: HOTUNA: El-Rufai a layi, Saraki, Dogara, Wamakko
Wasu daga cikin manyan 'yan siyasan Najeriya a wajen Zabe
Wasu daga cikin manyan 'yan siyasan Najeriya a wajen Zabe
'Yan Sanda sun nesanta kan su daga adadin da El-Rufai ya sanar
Jam’ian ‘yan sanda sun bada sanarwar kama mutane shida da ake zargi.
A cikin bidiyon za a iya ganin El-Rufai na tambayar kwamandan adadin mutanen da aka kashe.
An kai harin ne tun ranar Litinin, kuma hari ne na ramuwa, wanda aka kai wa wasu can baya.
An kai wannan hari ne a ranar Juma’a. Cikin wadanda aka kashe akwai yara kanana 22 da mata 12.
El-Rufai ya kara da cewa gwamnati ba za ta yi kasa-kasa ba wajen hukunta duk wanda aka samu da hannu ...
Chedi ya ce hukumar za ta bada karfi wajen ganin ‘yan siyasan jihar sun yarda da ayi irin wannan muhawara ...
Har yanzu ba a ba da dalilin kama wadannan jiga-jigan Jam'iyya ba.
Ya bayyana haka ne a taron tattaunawa da shugabannin addinin kirista na jihar Kaduna.