Batun wai Kamfanin Opay na baiwa ‘Yan Najeriya Na’urorin POS Kyauta ba Gaskiya ba ne – Bincike DUBAWA
Da farko DUBAWA ta duba shafin Facebook na kamfanin Opay inda ta gano cewa babu wani bayanin da ke da...
Da farko DUBAWA ta duba shafin Facebook na kamfanin Opay inda ta gano cewa babu wani bayanin da ke da...
Shin wannan gaskiya ne? me ke sanya hakan, kuma yaya ya ke aiki? Wadannan tambayoyin ne su ka sa DUBAWA...
A wani labarin da aka wallafa a Eggonnews, an yi bayanin yadda gwamban jihar ya kaddamar da titin ranar 22...
Hade da haka, BBC ta yi watsi da wani labarin makamancin wanann wanda shi ma aka danganta da wannan takardar.
A’a. Doguwar amsa? Wani sakon Whatsapp ya sanar da cewa Buhari ba za shi duba lafiyarsa a kasashen Turai ba
An kaddamar da rajistan wadanda suka cancanci kada kuri’a a zaben shekarar 2023 mai zuwa ranar litini 28 ga watan...
Wannan bidiyo ba gaskiya bane. An yi amfani da na'aura ne wajen gyara hotunan domin yayi daidai da abinda ake...
Hasali ma yawancin mutane sun yi tunanin dabara ce irin ta ‘yan siyasa saboda karatowan zaben shugaban kasa na 2023.
Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce har yanzu dai babu maganin HIV kuma dabarar amfani da CCR5 ba’a riga an...
Sadda Dubawa ta yi nazarin bidiyon ta na amfani da manhajar InVid mai nazarin hotunan bidiyo, ta gano cewa bidiyon...