HAJJI 2021: Mutum 60,000 kakaf Saudiyya ta amince su yi Hajjin bana
Musulmai 60,000 KADAI za su yi aikin Hajjin 2021, wadanda sun kunshi 'yan asalin kasar Saudiyya da sauran daga kasashe ...
Musulmai 60,000 KADAI za su yi aikin Hajjin 2021, wadanda sun kunshi 'yan asalin kasar Saudiyya da sauran daga kasashe ...
A sanarwar da ministan Abuja ya saka wa hannu, ma zauna cikin gari, za su hallara masallatan Juma'ane da ke ...
Buhari ya yanka ragon layyar sa bayan haka.
Bayan haka ya ce babu ziyarar gaisuwa na ko 'yan siyasa da sauransu a lokacin da ake shagulgulan sallar.
Ya ce masallata su garzaya masallatan dake kusa da su ne su yi sallar Idi maimakon zuwa filin idi.
Gwamantin Tarayya ta bada da ranakun Alhamis 30 ga Yuli da ranar Juma’a, 31 ga Yuli ranakun hutun Babbar Sallah.
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya raba raguna 5000 ga mutanen jihar sa domin layya na babban sallar.
Gwamnati a watan jiya ta janue dokar hana sallar Juma'a a jihar da zuwa Coci ranar Lahadi.
Shugaba Muhammadu Buhari ma ya ce zai yi Sallah ne tare da iyalan sa a gida.
Sheshe ya ce ana sa ran cewa za a sallami sauran ma'aikatan lafiya 10 din da suka rage kafin karamar ...