Buhari ya gana da wasu gwamnoni a Landan
Bayan haka Buhari ya ce yana jin duk abubuwan da ke ta faruwa bayan bashi a kasar.
Bayan haka Buhari ya ce yana jin duk abubuwan da ke ta faruwa bayan bashi a kasar.
Yayi kira ga manema labarai da su dinga fadin gaskiya a aikinsu.
Ga sunaye da kuma maganin /kariyar da suke yi a jikin mutum.
Wannan artabu ya faru ne da safen Lahadi.
Buratai ya fadi haka ne a wata sako da ya fitar wanda kakakin rundunar soji Janar Sani Usman ya saka ...
Mijin matan James Olanga ne ya shigar da karar kotu a Abuja.
Kotu ta daure Ibrahim Mohammed zuwa lokacin da za ta yanke hukunci akan haka.
Imam Muhammed Bello Mai-Iyali ya ce duk wata hanya da ba haka ba dau'i ce na sihiri, bokanci ko aikin ...
Jin tsoron Allah da kyauta ibada tare da tsare dokokin Allah.