BAYAN SHEKARA BIYU: Yan Najeriya na kara nuna gamsuwa da mulkin Buhari
Rahoton ya ce gwamnati ta bayar da muhimmanci sosai a kan masu hayayagar kafa Biafra.
Rahoton ya ce gwamnati ta bayar da muhimmanci sosai a kan masu hayayagar kafa Biafra.
Ghali yayi hasarar wayoyin sama da naira miliyan 2 a wannan sata.
Zumuncin da ke tsakanin kasar Jamus da Najeriya mai karfi ne.
Bayanin ya kara da cewa an kuma harbe wata ‘yar-kunar-bakin-wake a Kofar shiga Jami’ar Maiduguri.
An kori ‘yan sanda 3 saboda laifin damfarar naira 200,000
Har yanzu dai gwamnati bata ce komai akai ba.
“ Saboda haka ya dace ace akwai wani nasu a cikin kwamitin.” Inji Ishaq
Ya ce rashin kiyaye yadda ya kamata a sha maganin na haddasa irin haka.
Gwamnatin Kasar Japan ta tallafawa wa Asibiti a Abuja
Yan uwan Farouk sun ce har yanzu suna tattaunawa da masu garkuwar kan a rage musu.