ZABEN 2019: Ganduje ya ci taliyar karshe, cewar Kwankwaso
Kwankwaso dai a yanzu shi ne Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya.
Kwankwaso dai a yanzu shi ne Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya.
Jonathan ya ce akwai 'ya'yan jam'iyyar da suka canza sheka a 2015 inda suke shirin dawo.
Ya yi kira ga ma'aikatan hukumar da su tabbata sun saka ido akan takardun ma'aikatan har zuwa a kammala bincike.
Kungiyar ta ce cutar sanyi na kawo rashin haihuwa
Cin goruba na hana kamuwa da ciwon zuciya.
Oyegun ya ce ba zai maida Wa gwamna Fayose na jihar Ekiti amsa ba, sai idan haka ta taso nan ...
Farfesa Bilkisu Shinkafi ta kara da cewa macen da bata da ilimi yak an zama matsala babba wajen tarbiyar ‘ya’ya ...
“ Duk shugaban kasar da suka gabata sun yi irin haka, wasu ma sukan yi tafi ne da jirage har ...
Bayan sun gama bincike da za su yi da misalin karfe 5 na Yamma ne suka tafi.
Sabon Mabudin Kauru ya ce gwamnati zata fara aiyukan ci gaba babu kakkautawa a karamar hukumar.