Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya fara Aiki
Buhari ya dawo kasa Najeriya ne ranar Juma’a.
Buhari ya dawo kasa Najeriya ne ranar Juma’a.
Awoyi bayan sanar da kashe wadansu makiyaya biyu a Anguwan Yashi dake karamar hukumar Jema'a, kudancin Kaduna an sake tsinto ...
Rarara ya kuranta sannan ya yabi Buhari kuma ya yi masa addu'ar samun karin lafiya.
Bayan haka kuma ya musanta rade-radin da ake ta yadawa wai mataimakinsa Yemi Osinbajo zai cigaba da rike kasar.
Matasa a garin Bauchi suna nuna farincikinsu
Gwamna Abubakar da tawogan sa sun duba wuraren da ake gudanar da wannan aikine a makon da ya gabata.
Majalisar ta umurceshi da ya ya tabbata ya sanya kayan aikin san a kwastam ba kayan gida ba idan zai ...
Wani ma’aikacin hukumar Eugene Kongnyuy ne ya fadi hakan ranar Laraba
Bankunan na bin kamfanin Etisalat bashin sama da naira biliyan 540.