Sojojin Najeriya 3 ne suka rasa rayukansu a wata arangama da su kayi da Boko Haram
Sojojin sun kwato makamai masu yawa a hannun mayakan Boko Haram din da ya hada da motocin yaki, bindigogi da ...
Sojojin sun kwato makamai masu yawa a hannun mayakan Boko Haram din da ya hada da motocin yaki, bindigogi da ...
Tace shayar da Jariri nonon uwa na kare da kamuwa da cutar gudawa da cututtukar da ya shafi huhu da ...
Kotun tace a cigaba da ajiye shi a kurkukun har sai ta amince da bada belinsa.
Wani daga cikin masu gadin kasuwan yace wutan ta fara ne bayan ‘yan kasuwa sun tashi.
Akalla mutane 10 ne suka rasa rayukansu a rikicin jihar Taraba da ya barke yau Talata. Kamar yadda rahotanni ya ...
Garin Dalori na kusa da jami’ar Maiduguri ne a jihar Barno
Yace rashin wannan hukuma ya sa wadansu baragurbin likitoci suna ta kashe mutane ba tare da an sa musu tare ...
Bayan haka kuma ta yi kira da akula da kifi shima domin gasa shi ya na kawo irin wannna dafi.
3 - A koya ma yara yadda ake motsa jiki domin samun lafiya a makarantu da gida.
Fayose yace idan har akayi hakan to zai iya kawo yakin addini a kasa Najeriya.