Tsakanin Hameed Ali da Majalisa: Da in sa Unifom gara na ajiye aiki
Janar David yace bai ga dalilin da zai sa wai ace maganar saka riga ya zama abin tada hankali ba.
Janar David yace bai ga dalilin da zai sa wai ace maganar saka riga ya zama abin tada hankali ba.
El-Rufai yayi hakan ne domin mutane su ga kamar abin kirkine yayi
Buhari shi kadai ba zai iya yaki da cin hanci da rashawa ba
Yace gwamnati tayi hakanne domin ganin an shawo kan cutar kafin ta yadu wadansu garuruwan.
Ya yi kira ga shugaban kasa da ya sake fitowa takara a 2019.
n shede shi da gaskiya da guje wa abun duniya.
Daga karshe majalisar ta kore shi sannan ta ce ya dawo gabanta ranar Laraba mai zuwa sanye da Unifom.
“Abun da ya faru ya nuna cewa ba Buhari bane ke ainihin jan ragamar wannan gwamnati.”
Yanzu dai haka ya rage wa mai shiga rijiya, ko shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sunan wani, ko kuma ...
Yanzu dai sai dai a kara turo sunan wani kuma.