Har yanzu Isa Hamman na neman kyautar Koda bayan sace tasa da akayi a wata asibiti
Har yanzu dai ana neman kodar da za ta dace da na Isa Hamman.
Har yanzu dai ana neman kodar da za ta dace da na Isa Hamman.
Likitoci sun tabbatar da mutuwar kwamishina.
Buhari yayi tir da wannan hari da akai
Adeyeye ya ce jami’yar PDP na bangaren Makarfi ba za ta sauka ba domin ba ita ta nada kanta ba.
Kotu na tuhumar Andrew Yakubu da wawushe wasu kudade da ya kai naira biliyan uku.
yanzu haka kudin buhun taki ya sauka zuwa 5,500 daga 9,000.
gwamnati na kokarin ganin ta shawo matsalolin da ake ta fama dashi a wajen hako ma’adinai a kasa Najeriya.
Yace ‘yan sanda a jihar ba za suyi kasa-kasa ba wajen hukunta duk wanda aka kama yana aikata irin wannan ...
Seriake ya fadi hakan ne lokacin da yake ganawa da manema labarai ranar Lahadi a Abuja.
Za'a taimaka wa yara 50,000