NEMA: Mutane 4 sun rasu, wasu 7 sun jikkata bayan rushewar gini mai hawa uku a Kano
Ya ce, har yanzu ana cigaba da gudanar da bincike domin ceto waɗanda suka maƙale a cikin ginin da taimakon ...
Ya ce, har yanzu ana cigaba da gudanar da bincike domin ceto waɗanda suka maƙale a cikin ginin da taimakon ...
Rundunar 'yan sandan jihar ta tabbatar da harin inda take cewa jami'an tsaron sun samun nasarar kashe wasu daga cikin ...
Ofishin NEMA da ke Minna ne ya yi wannan gargaɗin, tare da sanar da mazauna yankunan cewa su yi shiri ...
Gwamnan ya ce shirin na ‘Cash Grant for Rural Women’ zai taimaka wa matan jihar da dama wajen ficewa daga ...
Tun da farko, sai da Minista Sadiya ta jajanta wa gwamnatin jihar a kan bala'in ambaliyar.
Ba a bada wasu dalilin sallamar Musapha, kamar yadda sanarwar a bayyana.
Umar ya ce shi da wasu sun sha kai kukan su ga NEMA, amma aka yi biris da su.
Jakana na kilomita 45 daga hanyar shiga Maiduguri daga Kano da Damaturu, Mainok kuwa kilomita kusan 65.
Baya ga wadannan kuma akwai dubun dubata wadanda suka fada cikin kunci sakamakon hare-haren Fulani makiyaya.
Akwai Sakkwatawa da Zafarawa 15,00 masu gudun hijira a Nijar