Sanata ya sa sojoji sun fizgo Dan Majalisa daga helikwafta
An dai shirya zuwa Madagali ne domin kai kayan agaji wadanda NEMA za ta raba, tare da rakiyar masu ruwa ...
An dai shirya zuwa Madagali ne domin kai kayan agaji wadanda NEMA za ta raba, tare da rakiyar masu ruwa ...
Bayanin ya kara da cewa an kuma harbe wata ‘yar-kunar-bakin-wake a Kofar shiga Jami’ar Maiduguri.
Za a ba hukumar ba da agajin gaggawa NEMA domin raba wa jihohin.
Ya ce cikin 'yan gudun hijiran da za su karba akwai tsofafi, mata da kananan yara.
Unguwannin da harin ya shafa sun hada da Muna Usmanti, Muna Garage, da Muna Ethopia.
Mustapha Yunusa Maihaja kuma ya canji Sani Sidi a hukumar NEMA.