An yi garkuwa da jami’an Hukumar Agajin Gaggawa su hudu
Lamarin ya faru ne Karamar Hukumar Abua-Odua, a lokacin da jami’an ke kan gudanar da aikin su.
Lamarin ya faru ne Karamar Hukumar Abua-Odua, a lokacin da jami’an ke kan gudanar da aikin su.
Boko Haram sun sace shanu 200 da tumakai 300, sun kona gidaje 65 a kauyen Bale-Shuwa
Kamaru kan yi haka ne sanoda idan madatsar ruwar ta ta cika, to zai yi ambalia a cikin kasar.
Hukumar Ajajin Gaggawa, NEMA ta karbi naira biliyan uku daga hannun gwamnatin tarayya domin kai daukin gaggawa
Jagoran da Gwamnatinn Tarayya ta nada ya shugabanci kwamitin wayar da kai ga jama’a ne ya bayyana haka a wani ...
Za a dawo da ‘yan Najeria 56,000 daga kasar Nijar
Hukumar NEMA ta hada kawance da kungiyar Likitocin Najeriya NMA
A yanzu haka ofisoshin hukumar na nan garke da kwado
Shugaban NEMA, Maihaja da yake amsa tambayoyi game da haka a gaban kwamitin ya bayyana cewa ba shi da masaniya ...
Sanadiyyar gobaran matasa 30,000 sun rasa hanyar samun abincin su.