Sojojin Najeriya suna sata da bumburutun danyen man fetur a Ribas –Gwamna Wike
Har ila yau, Wike ya ce Manjo Janar Sarham ya na gulmata wa rikakkun masu laifi wasu bayanan sirri na ...
Har ila yau, Wike ya ce Manjo Janar Sarham ya na gulmata wa rikakkun masu laifi wasu bayanan sirri na ...
Tilas sai Najeriya ta jajirce yin ajiya a Asusun Tara Rarar Ribar Danyen Mai – Ministar Kudi
Al’amarin ya faru ne yau Litinin a Yamai, babban birnin Jmahuriyar Nijar.
Duk da alkawarin da gwamnati ta yi, har yau ta kasa farfado da matatun mai da suka durkushe.
A dalilin tashin gwauron zabi da farashin danyen mai yayi an samu tulin karin kudade a dake shiga asusun ribar ...
Dillalan mai sun ki yarda da tayin naira biliyan 340 daga gwamnati
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Musa Abaji a matsayin Babban Shugaban Mai Shari’a na Najeriya na Kotun Koli.
Kamfanin Dillancin Labarai ya ruwaito cewa matar da mijin ta sun kubuta, amma gidan su ya kone kurmus.
Ribadu shi ne Shugaban Kwamitin Sa-ido da Bincike kan Kudaden Ribar Man Fetur a cikin 2012.
Kakakin na jami’an ‘yan sanda ya ce da an kammala bincke za a maka su kotu.