Najeriya na asarar naira miliyan 900 a kullum idan ana saida lita naira 145
Kachikwu ya ce tun daga cikin watan Oktoba zuwa yau, a kullum Najeriya na yin asarar naira milyan 800 zuwa ...
Kachikwu ya ce tun daga cikin watan Oktoba zuwa yau, a kullum Najeriya na yin asarar naira milyan 800 zuwa ...
Marafa ya umarci Kachikwu kada ya masa tambayoyin, yayin da nan take ya yi shiru bai amsa su ba.
Rashin mai ya jikkita 'yan Najeriya
Adesina ya ce za a gani kuma a nan wadansu halaye na Shugaban wadanda ba a sani ba.
an salwantar da sama da naira Tiriliyan 1.3 don haka.
Yau dai danyen mai ya Kai Dala 62.44 kowace ganga.
Mutane sama da 50 da muka tattauna da su a musamman jihohin arewacin Najeriya sun tofa albarkacin bakinsu akan wannan ...
Ya ce Buhari ya sauka da ga wannan kujera na minista ya nada wani domin samun nagarta a ma'aikatan.
Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur, Ibe Kachikwu, wanda ya kai ziyara a masana’antar tace danyen man fetur da Dangote ke ...