Guguwar gagarimin tashin farashin man fetur ta tirnike Najeriya
Yayin da ya tashi daga naira 140.80 zuwa 143 80 a hannun gwamnati, tuni dillalai da masu gidajen sayar da ...
Yayin da ya tashi daga naira 140.80 zuwa 143 80 a hannun gwamnati, tuni dillalai da masu gidajen sayar da ...
Danyen man Amurka mai suna WTI ya yi kasa daga dala 40.79 zuws dala 40 46.
CTA ta ce samar da cikakken bayanan karin domin a fahimci yadda dokar kasa ta bayar hurumin yin karin ko ...
Sai kamfani mallakar 'yan gurguzun 'yan Najeriya, babu gauraye da dan wata kasa ko daya.
Farashin danyen mai ya sake faduwa kasa warwas a kasuwannin duniya, biyo bayan sake bayyanar cutar Coronavirus karo na biyu.
Litinin da ta gabata zuwa Juma'a, danyen man Najeriya ya karye zuwa dala 12 duk ganga daya.
A yanzu dai ana sai da gangar danyen mai samfurin Bonny Light, wanda Najeriya ke hakowa dala 12 zuwa dala ...
Yayin da danyen mai ta fado zuwa dala 20 tun cikin 2002, zamanin mulkin Olusegun Obasanjo.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci gidadjen man kasa da su rage farashin man fetur.
Sylva ya yi wannan furuci ne a wurin rufe taron sanin makamar aiki kan harkokin fetur a Abuja a ranar ...