Najeriya ta sayar da danyen mai da gas na dala bilyan 2.9 cikin Nuwamba
Cinikin da aka yi cikin watan Nuwamba, 2020 na naira bilyan 409.65, bai kai na watan Oktoba da aka samu ...
Cinikin da aka yi cikin watan Nuwamba, 2020 na naira bilyan 409.65, bai kai na watan Oktoba da aka samu ...
Takardar Kyari ta bada fifiko ne kan tasirin wannan dabara a Afrika da Najeriya a zamanin da babu korona nan ...
Ya ce a halin yanzu irin yadda cutar korona ke kara kamari, za a iya sake wata shekara daya cur ...
Shi dai farashin da ake saida wa dillalai, ba daidai ya ke da farashin da masu mota ke sayen lita ...
Dalilin haka ne aka nemi a gaggauta rusa Hukumar Rabawa da Sayar da Fetur da kuma yanka masa farashi, wato ...
Wabba ya bayyana haka a garin Legas inda ya kara da cewa ƙungiyar kwadago bata fallo takobinta bata shirya ba, ...
A ranar Laraba Gwamnatin Tarayya ta bayar da sanarwar ƙarin farashin litar man fetur zuwa naira 151.56 daga naira 138.
Hukumar PPMC wadda ke ƙarƙashin NNPC ke da alhakin sayar da fetur din da ake sayarwa a cikin Najeriya.
Sannan kuma tilas a hado da cikakken bayanin kintacen kudaden shigar da ake sa ran samu a cikin kasafin 2021-2022.
Kotun Ingila ta yanke wa Abdulrahman Bashir, Shugaban Rahamaniyya Oil daurin watanni 10 a gidan kurkuku.