BAYA TA HAIHU: Dalilin da ya sa bai kamata gwamnatin Kano ta yi riga malam masallaci ba wajen iƙirarin jihar ta fi kowacce a cin jarrabawar NECO ta 2026
A shekarar 2025, kashi 60.26% na waɗanda suka zauna jarabawar ne suka samu aƙalla kiredit biyar, ciki har da Turanci ...






































