Gwamnati ta fara yi wa mata allurar rigakafin cututtukan Tetanus da Mashako a jihar Taraba
Christiana ta ce za a samu nasarar wayar da kan mutane musamman mata idan har an yi amfani da matakan ...
Christiana ta ce za a samu nasarar wayar da kan mutane musamman mata idan har an yi amfani da matakan ...
Ya ce taron zai ba da damar hanzarta matakan Kiwon Lafiya da kuma ciyar da muradan ƙasashe masu tasowa gaba.
Ya ce halartar Shugaban Ghana, John Dramani Mahama, da jawabinsa a taron ya nuna muhimmancin kasancewar shugabannin ƙasashe a babban ...
DanAgundi ya ce duk da cewa sun bi umarnin gwamnatin jihar a wannan karon, babu abin da zai hana su ...
Ya yaba wa gwamnatin Borno bisa karɓar baƙuncin taron tare da gode wa ‘yan jarida kan yadda suka ɗauki rahotannin ...
Bayanan farko-farko sun nuna cewa, akwai yiwuwar lamarin ya faru ne sakamakon iska mai ƙarfi a lokacin da haɗarin ya ...
Kan matsalar tsaro a Kudancin Kaduna, Sani ya ce mutane da dama da ke kare El-Rufai ba su san halin ...
Najeriya ta yi fama da rikice-rikice na al’umma da na ƙabilanci da na addini. Wata ƙungiya mai bibiyar tashe-tashen hankula ...
Jami’an ‘yan sanda tare da haɗin guiwar jami’an jin daɗin jama’a na ƙaramar hukumar sun kwato gawar tare da kai ...
Fitowar Mista Pantami a matsayin ɗan takarar PDP ta haifar da cece-kuce a tsakanin masu ruwa da tsaki a PDP ...