Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da shirin farfaɗo da masaku a Kaduna
An ƙaddamar da shirin ne a ranar Juma'a yayin taron masu ruwa da tsaki kan shirin sauya fasalin masana'antar auduga
An ƙaddamar da shirin ne a ranar Juma'a yayin taron masu ruwa da tsaki kan shirin sauya fasalin masana'antar auduga
Sashe 287 ya nuna za a daure mutum na tsawon shekara uku bisa laifin sata sannan sashe 168(d) za a ...
Dakarun sojin Najeriya sun ceto mutane 7, sun kashe masu garkuwa da mutane 2 da kama ‘yan ISWAP 4
Tun bayan sace 'yan matan Chibok a 2014 da kuma hare-haren da suka biyo baya a jihohin Katsina, Zamfara, Kaduna ...
A ranar 27 ga watan Yuni, Mary Habila, an rawaito ta rasu a wani yanayi mai ɗaure kai a gidan ...
Rahotanni sun nuna cewa baya ga hare-haren kan cibiyoyin sojin Iran, hare-haren Amurka sun kuma lalata wasu muhimman kayayyakin
Shugaban Ƙasa ya tabbatar mana da cewa zai halarci Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya a watan Satumba," inji shi.
Majalisar ta amince da Dokar Kasafin Kuɗin ne a ranar Laraba bayan ƙuri'ar 217 sun rinjayi guda 209 da aka ...
Da yake kaddamar da rabon biyan diyya a Basawa da ke Karamar Hukumar Sabon Gari a ranar Juma'a, gwamnan ya ...
Hakazalika, CBN zai ƙaddamar da Regulatory Sandbox domin bai wa kamfanonin fasahar kuɗi damar gwada sabbin kayayyaki