Ku rika yaɗa ƙirƙire-ƙirkire da rubuce-rubucen ku a shafukan intanet cikin gaskiya da kwarewa – Minista Idris
Ya jaddada cewa sadarwa mai ɗa'a tana da matuƙar muhimmanci wajen ƙarfafa dimokiraɗiyya da kuma haɓaka amincewar jama'a.
Ya jaddada cewa sadarwa mai ɗa'a tana da matuƙar muhimmanci wajen ƙarfafa dimokiraɗiyya da kuma haɓaka amincewar jama'a.
Na farko, bayan sauye-sauyen tattalin arziki da kuma faɗuwar darajar naira, dole aka sake ƙididdige bashin ƙasashen waje
Waɗanda suka amsa laifin sun haɗa da Mahmud Usman, wanda aka fi sani da Abu Bara’a/Abbas/Mukhtar, da
Daya daga cikin wadanda aka ceto ya shaida wa masu bincike cewa bayan ya biya dala 400, ya shawo kan ...
A ranar Litinin, rikicin tsakanin Amurka da Iran ya shiga dare na goma a jere, inda bangarorin biyu ke ci ...
Ita ma mataimakiyar sakatare-janar ta Majalisar Ɗinkin Duniya, Amina Mohammed, ta sake tabbatar da goyon bayan majalisar ga ECOWAS
Ya ce Gbajabiamila ya isa hedikwatar hukumar da misalin ƙarfe 3:00 na rana, inda ya ba da bayanansa tare da ...
Laifukan sun haɗa da aikata ta'addanci, ɗaukar nauyin ayyukan ta'addanci, garkuwa da mutane domin neman kuɗin fansa
Har ila yau, ya yaba wa APRA kan jajircewar ta wajen bunƙasa fannin hulɗa da jama'a da inganta sadarwa bisa ...
Baya ga samamen, NDLEA ta ce ta ci gaba da aiwatar da shirinta na wayar da kai kan ta’ammali da ...