Da jam’iyyar PDP ta so da ta hana kafuwar APC – Inji Ahmed Makarfi
Makarfi yace yana da yakinin cewa kotun koli za ta yi adalci a shari'ar su da suka kai gabanta.
Makarfi yace yana da yakinin cewa kotun koli za ta yi adalci a shari'ar su da suka kai gabanta.
An kai hare-haren ne a cikin daren jiya zuwa safiyar litinin din nan.
Mairo ta yi bayanin cewa kasashen Najeriya, Pakistan da Afghanistan ne kadai suka rage basu gama kakkabe cutar a kasashensu ...
itin za ta bada magugunan da za su taimakawa marasa lafiya da garkuwan jikinsu ta yi rauni
Bello da Zainab sun kwashi tsawon shekaru da dama suna murza soyayya.
Ministan kiwon lafiya Isaac Adewole ya jinjina wa EU sanna yace wannan tallafi zai taimaka wajen gyara cibiyoyin kiwon lafiya ...
Buhari ya tabbatar da ganin cewa 'ya'yan sa mata duk sunyi karatu har zuwa matakana jami'a.
Yace baza su bi Ali Modu Sherriff ba saboda sun gano ba jam'iyyar bace a zuciyarsa.
Yana kuma kara wa jariran dake cikin iyayensu lafiya.
Yace komai zai canza kuma sune za suyi dariya daga karshe.