An gano takardun dake kunshe da bayanai akan yadda Ibrahim Shekarau ya shirya kashe Sheikh Ja’afar a gidan Goje
Moshood ya ce babu takarda ko da daya ne da ke da kowani irin bayanai akan kasafin kudin 2017.
Moshood ya ce babu takarda ko da daya ne da ke da kowani irin bayanai akan kasafin kudin 2017.
Peter Lundberg ya ce har yanzu basu cire tsammanin samun tallafin ba
Sun kuma jinjina wa kasa Najeriya akan yadda suka sami nasarar kawar da cutar kashi 95 bisa 100
maganin ba na cutar bane.
Ihejieto ya ce akan kamu da cutar Hepatitis ne idan wata kwayar cuta ta harbi hantar mutum.
Dukkan su suna cewa wai ba zai yiwu a ce wai an tsayar da musulmai biyu a matsayin ‘yan takara ...
A sauran wasannin kuma, Spurs sun doke Crystal Palace da ci daya babu komai.
A daidai tauraruwarta na shanawa ne kwatsam ta tafka laifin da masu kula da yadda ake gudanar da al’amurar shirya-fina ...
Majalisar ta sanar da hakanne bayan tattaunawa da tayi a zauren ta yau.
Bayan haka kuma jami’an tsaro sun tafi da wadansu mahimman takardu.