Allah yayi wa mahaifiyar Sarkin Katsina rasuwa
Za'ayi jana'izan Hajiya Aminatu yau lahadi a Katsina.
Za'ayi jana'izan Hajiya Aminatu yau lahadi a Katsina.
Da shi da wadansu 'yan uwansa biyu suka mutu nan take.
An gudanar da taron addu'an ne a babban filin idi da ke jihar.
Awowi 48 bayan majinyacin ya farfado ya godewa wa Allah sannan ya godewa likitocin da suka yi aikin akansa.
ko a siyasar Legas shi ba komai bane ballantana siyasar kasa Najeriya.
Kwamishinan yace wasu abubuwan ana rurutasu ne domin son zuciya amma ba wai gaskiyar abin da ya faru bane ake ...
Ali Modu ya ce zai fara aiki ranar Litini ko Talata a ofishin jam’iyyar dake Abuja.
zuwan Ali ofishin jam’iyyar ba tare da izini ba bai dace ba domin gaba daya ginin ofishin a kulle yake, ...
Ali Sheriff yace za su dawo aiki gadan-gadan ranar Litini ko Talata.
yace yana da yakinin cewa mataimakin shugaban kasan zai iya rike kujeran har Buhari ya dawo.