Kano Pillars Vs Eyimba, Liverpool Vs Arsenal: Manyan wasannin Kallo a karshen wannan mako
Muna sa ran za’a tashi wasan: Pillars 2-1 Enyimba
Muna sa ran za’a tashi wasan: Pillars 2-1 Enyimba
Bamabamai sun tashi a garin Maiduguri da safen yau.
Mutanen jihar Katsina da su ka tattauna da PREMIUM TIMES akan wanna sabuwar doka sun ce iri wannan doka bai ...
Mata sukan taru a gidajensu domin gudanar da irin wadannan addu’o’I ga shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Na gaji da amsa tambayoyi da ga abokanaina a lokacin da nake karami a kauyen mu.
An nada kwamishinonin ne a gidan gwamnati na kashim Ibrahim da ke Kaduna.
Yau Barcelona ta lallasa Sporting da ci 6 da 1.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya na kasar Ingila inda yake hutu da ganin likitoci kan lafiyarsa.
Sadiq ya ce ana tuhumarsa ne saboda ya yi ma Kwankwaso waka
Sadiq ya musanta hakan inda yace ana muzguna masa ne saboda kawai yayi wa tsohon gwamnan jihar Rabiu Musa kwankwaso ...