Gwamnan Sokoto ya kafa kwamitin binciken wani malamin addinin Musulunci da ake zargi da yin kalaman da suka ci karo da Shari’a
Bayan harin, lamarin ya rikiɗe zuwa tashin hankali, inda wasu mutane suka yi wa wanda ake zargin da kai harin ...
Bayan harin, lamarin ya rikiɗe zuwa tashin hankali, inda wasu mutane suka yi wa wanda ake zargin da kai harin ...
Rahoton ya yi bayani kan asarar da Amurka ta yi tun bayan fara kai harin farko a watan Fabrairu
“Ba za ka ƙi biyan kuɗin makarantar ‘ya‘yanka ba, sannan ka zo kana ƙorafi kan mai makaranta; ba za mu ...
Orodata ta ce gyaran PHC na buƙatar tsari mai ɗorewa, ba wai gyaran gine-gine kawai ba. Ta buƙaci gwamnatocin jihohi
“A takaice, kungiyar ba ta da niyyar goyon bayan wani dan takara a kowane mataki wanda ba dan takarar APC ...
A cewarsa, irin waɗannan shirye-shirye na nuna ƙoƙarin gwamnati wajen zuba jari a ilimi, ƙwarewar matasa da samar da damar ...
Ministan ya lissafa wasu daga cikin manyan ayyukan ababen more rayuwa da Gwamnatin Tarayya take gudanarwa a yankin
Binciken da jami'an tsaron suka gudanar ya nuna cewa mutanen sun gudo daga wurin da maharan ke tsare da su ...
Daga abin da na gani a cikin bayanan da aka gabatar mana, tuni an samu biliyoyin Naira da dubban masu ...
A ƙarshe, IPI Nigeria ta sake jaddada ƙudurinta na inganta aikin jarida mai bin ƙa’ida, alhaki da ƙwarewa, da kuma