Ministan Yaɗa Labarai ya yaba da sabon Ɗakin watsa labarai na zamani na NTA
Ministan ya buƙaci 'yan kwangilar da ke aikin da su kammala shi a cikin wa'adin da aka tsara, yana mai ...
Ministan ya buƙaci 'yan kwangilar da ke aikin da su kammala shi a cikin wa'adin da aka tsara, yana mai ...
Buratai ya ce faɗaɗa rundunar ba wai kawai zai ƙarfafa tsaron ƙasa ba, har ma zai taimaka wajen kare dimokuraɗiyya.
Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi, Bashir Usman, ya tabbatar wa da jaridar Daily Trust da faruwar ...
Sai dai duk da irin korafe-korafen da yake da su, ya ce bai taɓa yarda cewa Kanal Ma’aji yana da ...
Ƙungiyar ta kuma roƙi kotun ta tilasta wa NNPCL ya yi cikakken bayani kan Naira tiriliyan 107.6 da aka rubuta ...
An kwato bindigar gargajiya guda daya, babur daya, wayoyin hannu uku da kuma Naira 23,000 daga hannun wadanda ake zargin.
ICPC ta ce tun bayan kama El-Rufai a watan Fabrairun 2026, ana ci gaba da duba lafiyarsa tare da halartar ...
Ofishin jakadancin ya ce ya yi Allah wadai da abin da ya bayyana a matsayin munanan hanyoyin da jami'an tsaro ...
Kungiyar ta ce cutar ta yadu zuwa jihar Filato inda ma'aikatar lafiyar jihar a ranar 12 ga Yuli zuwa yanzu ...
Ɗan majalisar ya yi ishara da ƙudirin H.Res. 1321 wanda ya gabatar tun a ranar 22 ga watan Mayu, inda ...