Atiku ya soki faɗaɗa majalisar yaƙin neman zaɓen Tinubu, amfani da Fadar Shugaban Ƙasa
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar ya jaddada cewa masu zaɓe za su tantance shugaban ƙasar ne bisa ayyukan gwamnatinsa, ba wai
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar ya jaddada cewa masu zaɓe za su tantance shugaban ƙasar ne bisa ayyukan gwamnatinsa, ba wai
Tinubu ya ce zai ci gaba da tattaunawa kai tsaye da ’yan Najeriya kan nasarorin gwamnatinsa da shirye-shiryen ci gaba, ...
Duk da muhimmancin tsarin jam’iyya, ’yan ƙasa ne ke kaɗa ƙuri’a, kuma dole ne a shawo kan kowannensu ya ba ...
"Mumini ba mai siffantuwa da yawan soki-burutsu ba ne, kuma ba mai yawan la'ana ba ne, haka kuma ba mai ...
Alƙalin ya yanke hukuncin cewa wannan gazawa ba ta soke shaidar kai tsaye ba, muddin an bai wa ɓangaren kariya ...
Garba ya yi kira ga mutane da su ci gaba da hada hannu da Hukumar domin ganin an yaki sha ...
Ya ce: “NNPC ya duba lamarin, sai ya ce, ‘To, muna samun wannan adadin riba. Me ya sa ba za ...
Nnaji ya yi murabus daga muƙaminsa ne bayan wani bincike da jaridar Premium Times ta gudanar, inda ta fallasa yadda ...
"Duk da haka fannin lafiyar jihar na bukatan a dauki ma'aikata domin tabbatar da an samar wa mutane ingantaciyyar lafiya ...
Wannan na nufin Majalisar Dokokin Tarayya ce kaɗai ke da ikon kafa dokoki kan waɗannan batutuwa, ba tare da Majalisun