2027: Tinubu ya ba jami’an tsaro sabon umarni, ya ce a kuɓutar da duk waɗanda aka yi garkuwa da su
Ministan Tsaro, Christopher Musa, ne ya bayyana hakan yayin da yake yi wa manema labarai bayani bayan wani taron tsaro ...
Ministan Tsaro, Christopher Musa, ne ya bayyana hakan yayin da yake yi wa manema labarai bayani bayan wani taron tsaro ...
Ɗaya daga cikin tuhume-tuhumen ya shafi kwangilar tuntuɓa ta Naira biliyan 1.3 da aka bai wa kamfanin Tianaero Nigeria Limited
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Rabiu Kwankwaso, ya caccaki gwamnonin
Goyon bayan da shugabannin Fulani suka bayyana ya zo ne a daidai lokacin da ake ƙara samun zirga-zirgar siyasa da ...
Shi ma Mataimakin Shugaban APC na jihar Adamawa, Dr Raymond Chidama, wanda ya wakilci shugaban jam'iyyar na jihar, ya gode ...
Majiyoyin tsaro sun shaida wa PREMIUM TIMES cewa harin, wanda ake zargin mayakan Boko Haram ko na ƙungiyar ISWAP mai ...
Ya jaddada cewa INEC ce kaɗai ke da iko a dokance ta sanar da sahihin sakamakon zaɓe da sunayen waɗanda ...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar ya jaddada cewa masu zaɓe za su tantance shugaban ƙasar ne bisa ayyukan gwamnatinsa, ba wai
Tinubu ya ce zai ci gaba da tattaunawa kai tsaye da ’yan Najeriya kan nasarorin gwamnatinsa da shirye-shiryen ci gaba, ...
Duk da muhimmancin tsarin jam’iyya, ’yan ƙasa ne ke kaɗa ƙuri’a, kuma dole ne a shawo kan kowannensu ya ba ...