An kama ɗan Maina, Faisal, bayan shafe shekaru shida yana sille wa SSS
A cewar rahoton, jami’an DSS sun bi sawun Faisal tare da kama shi a yankin Karsana da ke Abuja, kafin ...
A cewar rahoton, jami’an DSS sun bi sawun Faisal tare da kama shi a yankin Karsana da ke Abuja, kafin ...
Tun bayan hawansa mulki a watan Mayun 2023, gwamnatin Tinubu ta ƙaddamar da jerin sauye-sauyen tattalin arziƙi waɗanda
Masu riƙe da muƙaman gwamnati sun yi alƙawarin zama jakadu na gari ga Jihar Kaduna, ta hanyar amfani da muƙaman ...
Ba a bayyana ƙarin bayani kan yadda aka gudanar da aikin ceton ko ko an kama wani daga cikin waɗanda ...
Manyan matakan tattalin arzikin gwamnatin Tinubu sun haɗa da cire tallafin man fetur da haɗa farashin canjin kuɗaɗen waje zuwa ...
Ministan Tsaro, Christopher Musa, ne ya bayyana hakan yayin da yake yi wa manema labarai bayani bayan wani taron tsaro ...
Ɗaya daga cikin tuhume-tuhumen ya shafi kwangilar tuntuɓa ta Naira biliyan 1.3 da aka bai wa kamfanin Tianaero Nigeria Limited
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Rabiu Kwankwaso, ya caccaki gwamnonin
Goyon bayan da shugabannin Fulani suka bayyana ya zo ne a daidai lokacin da ake ƙara samun zirga-zirgar siyasa da ...
Shi ma Mataimakin Shugaban APC na jihar Adamawa, Dr Raymond Chidama, wanda ya wakilci shugaban jam'iyyar na jihar, ya gode ...