Tsohon gwamnan jihar Gombe Abubakar Hashidu ya Rasu
Marigayi Hashidu ya rsu ne bayan fama da yayi da rashin lafiya.
Marigayi Hashidu ya rsu ne bayan fama da yayi da rashin lafiya.
An kama su ne da daloli guda, ‘yan dari-dari.
A dalilin haka suna umartar sa da ya gaggauta tumbuke wannan fosta ko kuma a tumbuketa da karfin tsiya.
Hukumar ta toshe duk wata kafa ko ramun da kan janyo tawayar tara kudaden shiga.
Jami’in Raba Kudaden Tallafin ta Hanyar Asusun Ajiyar Banki, Tukur Rumar ne ya bayyana haka.
Ya jinjina wa NDLEA da suke gayyato dalibai a lokacin taruka.
" Wuraren da ambaliyar ta fi shafa sun hada da Jekadafari, Nasarawo da Tudun-Wada duk a garin Gombe."
Sanadiyyar haka wannan yarinya ta samu juna biyu, wato tana dauke da cikin Uban na ta.
Fyade ya zama ruwan dare a jihar Gombe.
Yanzu dai an kai gawar yaron asibiti.