An daura auren Halima da Auwal ranar Juma'ar da ya gabata
Cutar ta bannata gonakin timatir da yawa.
Bayan haka Adole yace ma'aikatansa sun gano harsashen bindigar boye a wajen kwanan makiyayan.
Halimat zata auri Sarkin Sudan na Gombe, Auwal Abdullahi.
"Dakatar da yi wa ma’aikatan asibiti ritaya ya kubutar da jihar shiga cikin wata babbar matsala."
Bayan haka kuma jami’an tsaro sun tafi da wadansu mahimman takardu.
'yan sanda basu nuna takardar bada izinin gudanar da bincike a gidan ba.
Sarkin ya rasune bayan fama da rashin lafiya da yayi.
Har yanzu dai ana neman kodar da za ta dace da na Isa Hamman.