Majalisar Koli ta Musulunci ta nemi a hukunta masu hannu a kashe-kashen Filato
Majalisar Koli ta Harkokin Musulunci a Najeriya, ta yi tir da kashe-kashen da ya sake kunno kai a jihar Filato ...
Majalisar Koli ta Harkokin Musulunci a Najeriya, ta yi tir da kashe-kashen da ya sake kunno kai a jihar Filato ...
Yayi kira ga uwar jam'iyyar dake Abuja da ta soke zaben kwata-kwata.
Duk wanda ya yi nasara a cikin mu sai ya fi Buhari korari nesa ba kusa ba.
An bai wan a kauyen Komta buhu 150, na kauyen Yaba an ba su buhunan masara
An damke wanda ake zargin ne bayan da aka samu cikakken labarin abin da ya ke aikatawa daga jama’a.
A karshe malum ta ce sun aika wa shashen da ake hukunta masu aikata irin wannan laifi domin ci gaba ...
Ya ce da dafin maciji ake yin maganin maciji idan ya sari mutum.
A karshe Olukolu ya ce za su gurfanar da su a kotu da zaran an kammal bincike a kan su.
Ya ci gaba da cewa ya yanke shawarar fitowa takarar ne domin ya ceto kasar nan daga yunwa da fatara.
Bigun ya ce hukumar za ta kara ranakun aiyukkan ta domin mutanen da basu sami yin rajista ba su sami ...