Kotu ta yi wa gwamnatin Gombe da ‘yan sanda katanga da dan jarida, Dahiru Kera
Kera ya yi murnar wannan hukunci inda ya ce yanzu ya samu sauki tunda dama tun a farko ba laifi ...
Kera ya yi murnar wannan hukunci inda ya ce yanzu ya samu sauki tunda dama tun a farko ba laifi ...
Ɗan takarar shugabancin ƙasa a PDP, Atiku Abubakar ya lashe dukkan ƙananan hukumomin Jihar Gombe 11.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yana tare da dan takarar Shugaban kasa na jami’yyar APC Bola Tinubu.
Farkon wannan makon ne Babban Mai Binciken Kuɗin PDP na Jihar Gombe, Honorabul Mahmoud Mohammed Wafa ya fice daga jam'iyyar, ...
Sai dai kuma PREMIUM TIMES ta ruwaito yadda aka samu 'yar tirja-tirja wajen taron gwanjon motocin da aka ƙwato daga ...
A zaɓen 2011, Mailantarki ya fito takarar Ɗan Majalisar Wakilai ta Ƙasa a Majalisar Tarayya a ƙarƙashin CPC, jam'iyya maras ...
Farmakin garkuwa har ya dangana da kusa da inda Buhari ya ƙaddamar da cibiyar fara aikin haƙar ɗanyen mai.
Su biyun sun canja sheƙa zuwa NNPP, sa'o'i kaɗan kafin fara ƙaddamar da kamfen ɗin Mailantarki na takarar gwamna a ...
Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da aikin fara haƙo ɗanyen mai a Kolmani, yankin da ke jihohin Bauchi da Gombe.
Ya ce ya zauna da Gwamnonin Gombe da Bauchi ya umarce su da su sa ido sosai, saboda aikin haƙar ...