APC: Idan ba a duba rikicin Kaduna ba za a iya fadawa cikin tsaka mai wuya – Shehu Sani da Sule Hunkuyi
" Saboda haka muna kira ga Uwar jam'iyyar da ta duba wannan kuka na mu ta bi mana hakkin mu ...
" Saboda haka muna kira ga Uwar jam'iyyar da ta duba wannan kuka na mu ta bi mana hakkin mu ...
Bayan haka ya gana na gwamnan kaduna Nasir El-Rufai a gidan Sir Kashim Ibrahim, a Kaduna.
Har yanzu dai gwamnati bata ce komai akai ba.
“ Saboda haka ya dace ace akwai wani nasu a cikin kwamitin.” Inji Ishaq
Bayan haka Buhari ya ce yana jin duk abubuwan da ke ta faruwa bayan bashi a kasar.
Haka kuma akwai wani dan jarida da aka tsare har tsawon kwanaki 22 a jihar Bauchi shima duk saboda irin ...
NUJ ta gargadi gwamna El-Rufai cewa shine zasu nema idan har wani abu ya sami Binniyat.
Hadiza ta fadi haka ne da hira da tayi da gidan Jaridar Daily Trust.
" Bayan haka ya rage darajar ma'aikatan gwamnatin jihar yadda kasan ba Kaduna ba."
Allah ya kara kare mana Jaharmu Kaduna da kasa baki daya.