Sanata ya nemi Buhari ya hana gwamnoni tururuwa zuwa fadar sa
Ya ce kowa bai iya komai ba sai bambadanci, ya na gudun kada idan ya fadi gaskiya a ce ya ...
Ya ce kowa bai iya komai ba sai bambadanci, ya na gudun kada idan ya fadi gaskiya a ce ya ...
Jim kadan bayan sun aika wa fadar gwamnanti wannan wasikar gargadi, sai El-Rufai ya mai da wa wannan bangare na ...
Allah Ya ji kan sa, Amin.
Duk wannan kashe kashen da ake yi a jihar Kaduna gwamnati bata ce komai ba sannan gidajen jaridu basa dauka ...
An sallami yara daga asibiti.
Kowace karamar hukuma za ta samar da kudade don haka.
An kashe shi ne a cikin gidan sa da ke kauyen Ankwa, cikin karamar hukumar jema'a.
Sanata Sani ya zargi El-Rufai da yin fuska biyu ga batun sake fasalin kasa da aka tado.
Za a saki sunayen wadanda suka yi nasara nan da makonni biyu masu zuwa.