Ku taso min keyar wadanda suka ta da rikicin Kasuwar Magani- El-Rufai ga ‘Yan sanda
Ina mai tabbatar muku cewa wasu matasa sun bankawa shaguna da dama wuta.
Ina mai tabbatar muku cewa wasu matasa sun bankawa shaguna da dama wuta.
Wandanda aka gamsu da su ne za a basu takardun daukan aikin malunta a Jihar.
A haka dai tuni aka ja daga, kowa ya wasa wukar sa.
Lauyoyin mu a shirye suke.
Muna tuhumar sa da yi mana kazafi, cin fuska, karya da tonon silili.
An dai rushe ofishin ne mai lamba 11b, da ke kan titin Sambo Road, Kaduna.
Za a fara shirin a watan Yuni 2018.
" Na yafe wa El-Rufai, don a wurina dan uwa ne. Babu komai."
KASUPDA ta ce wannan wuri za a amida shi wajen shakatawa na yara.
APC ta rabu kashi uku me a Kaduna.