GANGAMIN APC: Zargin yi masu sakiyar-da-ba-ruwa ya sa wasu ‘yan takara kwanan zaune
A ranar Asabar ne dai mai zuwa APC za ta yi taron gangamin ta a Abuja.
A ranar Asabar ne dai mai zuwa APC za ta yi taron gangamin ta a Abuja.
Ya ce zaben shugabannin APC da aka yi na jihohi, an gina shi ne a kan tubalin toka.
Sanata Ahmed Makarfi ba boyayye suna bane a siaysar Najeriya musamman a ‘yan Shekaru baya da suka gabata.
An kama ‘yan sara suka 50 a cikin garin Kaduna
Tun da mata ta ta tafi gidan su wanka har yau ta ki dawo wa gida.
Kotun gwamnatin tarayya dake garin Kaduna ta bada belin tsohon gwamnan jihar Kaduna, Ramalan Yero
An yi kira ga hukumomin makarantar da su inganta tsafta a tsakanin dalibai.
Akwai APC Akida, APC na asali, 'APC Restoration' sannan yanzu kuma 'APC Restoration na biyu'
Abdullahi ya ce karamar hukumar Zariya ce ta fi ko wace karamar hukuma a jihar samun ayyukan raya gari
Barayin sun far wa kauyen Chikun dinne da rana tsaka.